Tuesday, 06 October 2015

In order to view this object you need Flash Player 9+ support!

Get Adobe Flash player

Manufarmu

affiliate A riƙa
begenmu a
harkar fassara
cikin harsunan
Afrika.

karanta

Saƙonmu

SaƙonmuIsar da saƙonku cikin harshen kasuwancinku, da biyayya gare ku da buƙatunku.

karanta

Ɗabi’o’inmu

specialImani
Gaskiya
Kula da lokaci
Aiki da cikawa

 

karanta

Ayyukanmu

Cibiyar XML Language Services tana samar da ayyukan fassara, da nazarin harshe, da koyarwa, da ɗab’i da amfani da na’ura mai aiki da ƙwaƙwalwa wajen ɗab’i, da fassara ta kai tsaye, da sanarwa da kuma samar da nazari ko bincike.


Waiwaye

Fassara | Ẹdo, Ẹfik, Fulani, Hausa, Ìgbò, Kanuri & Yorùbá.

24/7 kowace rana

Cika shafin mu domin samun amsa.

XML Language Services

Cibiyar XML Language Services tana samar da ayyukan fassara, da nazarin harshe, da koyarwa, da ɗab’i da amfani da na’ura mai aiki da ƙwaƙwalwa wajen ɗab’i, da fassara ta kai tsaye, da sanarwa da kuma samar da nazari ko bincike. Mu masana harshe ne da kowa ya yi yaƙini (har da KAI) da ke buƙatar a fassara maku ayyukanku cikin manyan harsunan ƙasa wato: Edo, da Efik, da Fulatanci, da Hausa, da Ìgbò, da Kanuri da kuma Yorùbá.
Cibiyarmu ta ƙunshi masana waɗanda jinin harshe ya haife su. Tunaninmu ya ginu domin biyan muradinku na harshe nan take bisa ga ƙwarewa da ingancin aiki.
Fassararmu da naƙaltar harshe ta shimfida ne bisa ga tabbacin kyakkyawar aiki da aka yi wa laƙabi da FNGT – fassara, da nazarin, da gyara da kuma tacewar aiki. Muna amfani da wannan ƙa’ida a kowace jimla domin samar da aiki marar kuskure.

Karanta...